Gwamantin Najeriya za ta gudanar da bincike game da yawaitar hadarrukan tankokin man fetur a kasar
A kalla mutane 77 ne suka mutu bayan hatsarin wata motar dakon mai a jihar Niger dake arewa ta tsakiyar Najeriya
Mata 1,629 ne a Najeriya suka amfana da shirin aikin lalurar yoyon fitsari kyauta karkashin kulawar gwamnati
Shugaban kasar Nijar ya gana da wata tawagar kasar Mali
Jagoran gwamnatin sojin Sudan ya sha alwashin murkushe dakarun RSF