A kalla mutane 77 ne suka mutu bayan hatsarin wata motar dakon mai a jihar Niger dake arewa ta tsakiyar Najeriya
Tashar tekun Ningbo-Zhoushan ta Sin ta sake zama kan gaba a duniya a 2024
Mata 1,629 ne a Najeriya suka amfana da shirin aikin lalurar yoyon fitsari kyauta karkashin kulawar gwamnati
Tattalin arzikin Sin ya kasance cikin tagomashi a shekarar 2024
Masu amfani da intanet a kasar Sin sun kai yawan biliyan 1.1