Shugaba Trump ya ce dole ne a yi duk mai yiwuwa domin mallakar tsibirin Greenland
Jagoran addini na kasar Iran Khamenei ya yi kiran hadin kai tare da caccakar Amurka a jawabinsa ga kasar
MDD: A shekarar 2026 tattalin arzikin duniya na iya bunkasa da kaso 2.7 bisa dari
Amurka ta dakatar da dukkanin tallafi ga gwamnatin Somaliya
Bangaren Amurka yana tattaunawa sosai kan "sayen" Greenland