Language
fb
Shiga
Sin
Afirka
Sharhi
Hotuna
Bidiyo
China ABC
Tuntubarmu
BincikaBincika

Rediyo

  • 20250516-Yamai

    16-May-2025

  • 20250515-Yamai

    15-May-2025

  • 20250514-Yamai

    14-May-2025

  • 20250513-Yamai

    13-May-2025

  • 20250512-Yamai

    12-May-2025

  • 20250511-Yamai

    11-May-2025

  • 20250510-Yamai

    10-May-2025

  • 20250509-Yamai

    09-May-2025

MORE

Bidiyo

Kamfanoni masu fitar da kayayyaki a Yiwu sun sake farfadowa sakamakon daidaituwar matakan haraji tsakanin Sin da Amurka
16-May-2025
‘Yan kasuwan sassan duniya na neman karin damammakin hadin gwiwa a kasuwar kasar Sin
15-May-2025

Mafiya Karbuwa

  • Nasarar Zhao Xintong ta kafa wani sabon tarihi a fagen kwallon snooker

    A wani yanayi na kafuwar tarihi da zai wuce fadin dakunan wasanni, dan wasan kwallon tebur ta Snooker daga kasar Sin Zhao Xintong, ya shiga kundin tarihin wasanni na duniya, inda ya zama dan asalin kasar Sin na farko, kuma mutum na farko daga nahiyar Asiya da ya lashe kofin duniya na gasar kwallon Snooker.

    15-May-2025

  • Duniya ta numfasa yayin da aka fara warware sabanin Sin da Amurka kan tattalin arziki da cinikayya

    Ga dukkan alamu kara-kaina da tayar da jijiyoyin wuya da kumfar baki da suka turnuke harkokin cinikayya da tattalin arziki tsakanin giwayen duniya biyu ta fuskar karfin tattalin arziki, Sin da Amurka, sun kusa zuwa intaha, a yayin da taron kolin da sassan biyu suka yi a birnin Geneva na kasar Switzerland ya bude wani sabon babi tare da zama muhimmin mataki na dinke barakar da ta kunno kai a tsakaninsu game da kakabe-kakaben harajin kwastam.

    14-May-2025

  • Kiemou Amadou: Na ilmantu da abubuwa da dama a kasar Sin

    Kiemou Amadou, dan jarida ne daga Nijar da ke aiki da gidan radiyo da talabijin na Dounia a birnin Yamai. Kwanan nan, bisa goron gayyatar da babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin ko kuma CMG a takaice ya aike masa, Kiemou Amadou tare da wani abokin aikinsa suka kawo ziyarar aiki kasar Sin. A shirin Sin da Afirka na makon da ya gabata, an gabatar da kashin farko na hirar da Murtala Zhang ya yi da malam Kiemou, inda ya bayyana wurare daban-daban da ya ziyarta a kasar Sin, tare da yin tsokaci kan abubuwan da suka burge shi...

    13-May-2025

  • Aotegenghua dake kokarin raya hamada da bishiyoyi

    Kabilar Mongoliya, daya ce daga cikin kabilun kasar Sin guda 56. Aotegenghua, ’yar kabilar Mongoliya ce dake kokarin dasa bishiyoyi a yankin hamada mai fadin hekta sama da dubu 2 a kasar Sin. A cikin harshen Mongoliya, ma’anar sunan Aotegenghua ita ce “fure mafi kankanta”, kuma ta taba samun lambar yabo ta kasa a fannin inganta hadin-gwiwar kabilu.

    12-May-2025

EXPLORE MORE

English
Español
Français
العربية
Русский
Documentary
CCTV+

CHOOSE YOUR LANGUAGE

AlbanianShqip
Arabicالعربية
BelarusianБеларуская
Bengaliবাংলা
BulgarianБългарски
Cambodianខ្មែរ
CroatianHrvatski
CzechČeský
EnglishEnglish
EsperantoEsperanto
FilipinoFilipino
FrenchFrançais
GermanDeutsch
GreekΕλληνικά
HausaHausa
Hebrewעברית
Hindiहिन्दी
HungarianMagyar
IndonesianBahasa Indonesia
ItalianItaliano
Japanese日本語
Korean한국어
Laoລາວ
MalayBahasa Melayu
MongolianМонгол
Myanmarမြန်မာဘာသာ
Nepaliनेपाली
Persianفارسی
PolishPolski
PortuguesePortuguês
Pashtoپښتو
RomanianRomână
RussianРусский
SerbianСрпски
Sinhalaසිංහල
SpanishEspañol
SwahiliKiswahili
Tamilதமிழ்
Thaiไทย
TurkishTürkçe
UkrainianУкраїнська
Urduاردو
VietnameseTiếng Việt

DOWNLOAD OUR APP

Copyright © 2024 CGTN.

京ICP备20000184号

京公网安备 11010502050052号

Disinformation report hotline: 010-85061466

  • Terms of use
  • Copyright
  • Privacy policy
  • About us

Our Privacy Statement & Cookie Policy

By continuing to browse our site you agree to our use of cookies, revised Privacy Policy and Terms of Use. You can change your cookie settings through your browser.
  • Privacy Policy
  • Terms of Use
I agree