Mali da Nijar sun sake jaddada kudirinsu na karfafa hadin gwiwar AES da yaki da ta’addanci
NEMA ta fara aikin rabon kayan tallafi ga magidanta 653 da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Kebbi
Gwamnatin jihar Kano ta yi hasashen yi wa kananan yara miliyan uku allurar riga-kafin polio
Namibia ta kaddamar da aikin gina rumbun adana man fetur da bututun rarraba mai a yankin
Shugaban Burundi ya sanya hannu kan wani umarni game da zaben shugaban kasa na shekarar 2027