An nada sarakuna 18 masu daraja ta daya a jihar Zamfara tare da gudanar da bikin ba su sandar girma
Sojoji sun hallaka mayakan ISWAP 48 bayan dakile hare-hare a arewa maso gabashin Nijeriya
NSCDC ta bankado haramtaccen wajen tace man gas a jihar Kano har ma ta cafke wasu mutane biyar
Jakadan Sin a Najeriya ya gana da Abubakar Bagudu, ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki na Najeriya
Rumfar Sin ta ja hankali a dandalin nuna fina-finai da shirye-shiryen talabijin na Afirka