Shugaban tarayyar Najeriya ya bukaci dakarun tsaron kasar da su tabbatar an gudanar da babban zaben kasar dake tafe cikin kwanciyar hankali
MDD da Kenya sun yi kira ga kungiyoyin duniya da su daidaita Afrika da sauran kasashe a matakin tsara manufofin duniya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin fadakarwa kan yaki da magudin zabe a yayin zabukan 2027
An gudanar da bikin bude sabuwar gadar kan iyaka tsakanin Sin da Jamhuriyar Demokradiyyar Koriya da ta ratsa kogin Yalu
Taron makon ma’adanai na Afrika ya roki a kara himma wajen samar da hanyoyin cin gajiyar arzikin albarkatun kasa na nahiyar