Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Najeriya ta ratso hanyoyin da dama masu hatsari kafin ta kai ga matsayin da take a yanzu
Gwamantin tarayyar Najeriya ta bukaci samun karin goyon bayan `yan kasa domin samun daidaito a tsarin tattalin arziki
Nijeriya na shirin gina yankunan makamashi na musamman domin samar da lantarki tsawon sa’o’i 24
Manufar soke haraji ta Sin na kara habaka fitar da kayayyakin Afirka ta Kudu ta tashar teku ta Ngqura
An bude taron koli kan ilmi na duniya a Cape Town