An kunna fitilu masu kyan-gani a husumiyar Burj Khalifa da ke birnin Dubai don murnar cikar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin shekaru 77 da kafuwa
Kamfanin Flydubai ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa da Isra’ila
Babban sakataren MDD ya yi kira da a kara himma wajen dakile amfani da makamin nukiliya
Daftarin Sin game da kwaskwarimar WTO a fannin samun ci gaba ya samu amincewa daga membobin kungiyar
Sin ta jaddada muhimmancin zaman lafiya da ci gaba wajen yaki da wariyar launin fata