Ministan harkokin wajen Sin ya yi tsokaci kan ziyarar shugaba Xi a Amurka
Sin da Amurka sun cimma matsaya kan abubuwa takwas yayin ziyarar Xi
Xi: Ya dace a dauki matakan zahiri don tabbatar da kyakkyawar dangantakar Sin da Amurka mai gudana bisa daidaiton manyan tsare-tsare
Shugaba Xi ya sha alwashin yin aiki tare da shugaba Trump wajen tafiyar da alakar Sin da Amurka bisa turba ta gari
Xi Jinping ya tashi zuwa Amurka don gudanar da ziyarar aiki a kasar