Ministan harkokin wajen Masar ya nuna azama na ci gaba da zurfafa hadin gwiwa da kasar Sin
An kammala aikin gina tashar kan tudu ta Habasha da kamfanin kasar Sin ya yi
Kasashen Africa sun kudiri aniyar hanzarta bunkasa zuba jari tsakaninsu
Kwamishinonin lafiya na jihohi arewa maso yammacin Najeriya sun yi barazanar rufe duk wata makarantar kiwon lafiya da ba ta cike ka’ida ba
Hukumomi a Najeriya sun fara bincike kan rasuwar mutane sama da 20 bayan sun sha barasa mai guba