Rundunar sojin jamhuriyar Nijar ta yi nasarar hallaka sojojin haya 17 a watan Agusta a wani samame da ta gudanar a fadin kasar
An watsa shirin "Bayanan Magabata da Xi Jinping yake So" a kafafen yada labarai na kasar Masar
NAHCON-kungiyar sakatarori da shugabannin hukumomin alhazan jihohi ne suka zabi kamfanin da zai yiwa alhazan su hidima a kasar Saudiya
Kwararru ’yan kasar Najeriya za su iya yin amfani da tsarin digital wajen yiwa kasashen duniya hidima domin samun kudade
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci masu ruwa da tsaki da su dauki matakai a kan sha’anin tsaro