An gudanar da babban taro karo na hudu na hadin gwiwa da MDD da kungiyoyin ba da agaji na kasa da kasa a birnin Maiduguri
Mutane 46 sun mutu a wani hadarin jirgin ruwa a garin Gorau dake jihar Sokoto
Kafar yada labarai ta Afirka ta Kudu: Masana'antar mutum-mutumin inji mai siffar dan adam ta Sin tana samar wa Afirka damammaki
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ba za ta sauka daga amfani da tsare-tsaren aikin hajjin badi da hukumomin Saudiya suka gabatar ba
Za a gudanar da bincike a game da bullar wasu ma’aikatun bogi a Najeriya