Najeriya ta cimma nasarar rage illar zazzabin cizon sauro da kaso 15 bisa dari cikin shekaru kusan 15
Afirka ta kudu na kan gaba a kasashen Afirka dake fuskantar barazanar kutse ta intanet a cewar rahoton Interpol
Sudan ta Kudu na fatan bunkasa yawon bude ido bayan UNESCO ta sanya wuri na farko cikin jerin wuraren tarihi na duniya a kasar
An kaddamar da tsarin biyan kudi da kudin RMB a kasar Kenya
Karin likitocin kasar Sin sun isa Congo Kinshasa don tinkarar annobar Ebola