Majalissar dattawan Najeriya ta fara nazari kan bukatar shugaban kasa na biyan gwamnatin Yobe kudin da ta kashe a aikin ginin filin jirgin sama
Gwamnatin jihar Jigawa tana kan aikin taimakawa manoma amfani da injunan ban ruwa masu amfani da gas na CNG
Gwamnatin Mauritius ta ci gaba da tsawaita dokar hana zirga-zirga kwanaki biyu a jere
An kaddamar da cibiyar bincike ta Sin da Afrika a Afrika ta Kudu
Kasashen Tanzania da Kenya da Uganda na shirin samar da Bizar hadaka domin masu halartar gasar AFCON ta 2027