Ministan tsaron kasar Sin ya sha alwashin gaggauta gina karfin soji na zamani domin shirin tunkarar abokan gaba
Sin ta bayyana matukar adawa da matakin Amurka na yunkurin kassara wasu kamfanonin kasar ta fakewa da batun kwadagon tilas
Binciken CGTN na shaida gamsuwar masu bayyana ra’ayoyi da sabbin ci gaba uku da Sin ta cimma a fannin kere-kere
Firaministan Sin ya jaddada bukatar karfafa matakan rigakafin abkuwar ibtila’i da daukar matakan gaggawa
Wang Yi ya yi kira da a kara karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashe domin habaka ci gaban duniya gaba