Sefeton ’yan sandan Najeriya ya sha alwashin ceto masallatan da aka yi garkuwa da su a Borgu ta jihar Neja
Filin jiragen saman Niamey ya ci gaba da aiki kamar yadda aka saba bayan abin da ya auku na tsaro
An ji karar harbe-harben bindiga da fashe-fashe a Niamey na Niger
Hukumar jihar Kano ta musanta rahotanin mutuwar mutane 50 a karamar Hukumar Rano sakamakon cutar Mashako
Kasashen gabashin Afirka sun jaddada aniyarsu ta yin kwaskwarima a fannin ilimi don bunkasa sana’o’i tsakanin matasa