Sin ta yi tsokaci game da kin amincewa da kudurin da ya shafi Taiwan a babban taron WHA na 79
Mataimakin firaministan Sin ya yi kiran hanzarta hade hanyoyin sadarwar na’urori na kasa don karfafa samun ci gaba mai inganci
Firaministan Sin ya jaddada bukatar ingiza hade fasahar AI da ayyukan sarrafa hajojin masana'antu na zamani
Gidajen tarihi na Sin sun karbi masu ziyara biliyan 1.56 a shekarar 2025
Sin na zurfafa hadin gwiwar kirkire-kirkire a fannonin kiwon lafiya tare da bayar da gudummawa ga jagorancin fannin a matakin kasa da kasa