Sin na kira ga Japan da ta yi karatun ta nutsu ta kuma samar da yanayi na wajibi domin kyautata musaya
Kamata ya yi Sin da Amurka su kara azamar cimma karin nasarori na hakika in ji firaministan kasar Sin
Zhao Leji ya gana da tawagar ‘yan majalisar dattijan kasar Amurka
Amincewar Amurka da manufar kasar Sin daya tak da sanarwa uku ta hadin gwiwa tsakanin sassan biyu ita ce tushen alakarsu
Jimilar jarin da Sin ta zuba kai tsaye a kasashen waje ta karu da kashi 5.4% a watanni uku na farkon bana