Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin kawo karshen matsalar karancin ruwan sha a birni da kewaye
Sojojin Somaliya sun kashe mayakan al-Shabaab 12 a yankin kudu maso yammacin kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da ayyukan hadin gwiwa na naira biliyan 8.5 domin inganta tsarin kwalejin tarayya ta Kano
Burkina Faso ta yi watsi da rahoton kungiyar HRW
Kungiyar AU da sauran abokan hulda sun yi gargadin rikicin Gabas ta Tsakiya na mummunar barazana ga tattalin arzikin kasahen Afrika