Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da bude bodar Tsamiya dake jihar Kabbi wadda ta yi iyaka da Nijar
Za a sake bullo da wasu sabbin dabaru da za su tabbatar da ingantuwar harkokin tsaro a Najeriya
An gudanar da liyafar murnar bikin bazara na Sin karo na farko a Zimbabwe
An yi bikin al’adun gargajiya a Zimbabwe don murnar zuwan sabuwar shekarar Sinawa
An yi taron share fage na shirin talibijin na CMG na murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar Sinawa a Addis Ababa