Kawancen soji da Saudiyya ke jagoranta ya lalata wuraren kai hare-hare 82 na mayakan Houthi a Yemen
Hukumar kula da makamashi ta duniya ta goyi bayan shirin hanzarta fitar da gangar mai miliyan 100 zuwa kasuwa
Antonio Guterres ya yi kira da a aiwatar da matakin tsagaita wuta na dindindin a Gaza
Pakistan da Turkiyya sun amince su hada karfi wajen magance barazanar tsaro biyowa bayan karuwar hare-haren mayakan Houthi kan Saudiyya
Isra’ila ta takaita wa ma’aikatan jirgin da suke ‘yan kasashe 27 yin aiki a jiragen da ke zuwa Isra’ila