WFP: Sama da ‘yan Nijeriya miliyan 1 za su fuskanci barazanar rashin tallafin abinci
Gwamnan jihar Kaduna ya yi alkawarin ceto sama da mutane 100 da aka sace
Gwamnatin jihar Jigawa za ta hada hannu da wasu ’yan kasuwar kasar Sin a bangaren habakar harkokin noma
Hukumar bunkasa yankunan da suke samar da wutar lantarki ta madatsun ruwa za ta bijiro da ayyukan raya al’umma a jihar Gombe
Gwamnoni da wasu shugabannin arewacin Najeriya sun bukaci da a dauki matakai na gaggawa domin shawo kan matsalar ilimi a shiyyar