Shugaban Guinean ya amince da murabus din firaministan kasar
WFP: Sama da ‘yan Nijeriya miliyan 1 za su fuskanci barazanar rashin tallafin abinci
Gwamnatin jihar Jigawa za ta hada hannu da wasu ’yan kasuwar kasar Sin a bangaren habakar harkokin noma
Hukumar bunkasa yankunan da suke samar da wutar lantarki ta madatsun ruwa za ta bijiro da ayyukan raya al’umma a jihar Gombe
Gwamnoni da wasu shugabannin arewacin Najeriya sun bukaci da a dauki matakai na gaggawa domin shawo kan matsalar ilimi a shiyyar