Gwamnan jihar Kogi ya jagoranci rushe wasu gine-gine da ake kyautata zaton makafar ’yan ta’adda ne da suke da alaka da kungiyar ISWAP
Sin ta cimma nasarar harba tauraron dan Adam na hange daga nesa mallakin Aljeriya
Sin ta zama kasuwar kayayyaki da ba na sari ba ta yanar gizo mafi girma a duniya cikin shekaru 13 a jere
Matakin kaddamar da shekarar musayar al’umma tsakanin Sin da Afirka ya dace da ajandar nahiyar ta nan zuwa 2063
Mutane 14 sun rasu sakamakon hari da ake zargin ‘yan awaren Kamaru da aikatawa