Sojojin Nijeriya sun ceto fasinjoji 18 masu zuwa Kamaru da ake zargin ‘yan fashin teku suka farmaka
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi za ta kara matsa sanya ido kan iyakokin da suka hada jihar da kasashe makwafta
Gwamnatin Sudan ta koma Khartoum bayan kusan shekaru 3 na gwabza yaki
Gwamnatin jihar Yobe za ta dauki matasa dubu 89 aiki karkashin shirin sabunta makomar kasa na gwamnatin tarayya
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa yanzu an sami raguwar matsalolin tsaro a jihar Zamfara