Jahohin arewa maso gabashin Najeriya za su samar da jiragen sama na fasinja da zai rinka zurga-zurga a shiyyar
An bude babban bikin raya al`adun daular Kanem-Borno a birnin Maiduguri
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta ce ta yi tsarin da ayyukan ta`addanci za su ragu da kaso mafi rinjaye a cikin wannan sabuwar shekara
Gwamnan jihar Kano ya sanya hannun kan dokar kasafin kudin wannan shekara ta 2026 wadda za ta fara aiki daga yau
Mali ta dauki matakan takaita shigar da Amurkawa kasarta don mai da martani