Babban hafsan hafsoshin rundunar sojin Libiya ya rasu a wani hadarin jirgi a Turkiye
‘Yan sandan Nijeriya sun kaddamar da nemo matafiya 28 da aka yi garkuwa da su a yankin tsakiyar kasar
Sin na kira da a gaggauta dakatar da yaki a kasar Sudan
An kaddamar da aikin gyaran babbar hanyar da ta hade Senegal da Guinea-Bissau
Gwamnatin Najeriya: Kowanne bangare na kasar zai amfana da yarjejeniyar kiwon lafiya da aka kulla da gwamnatin Amurka