Ghana na shirin fara koyar da Sinanci a makarantun firamare da sakandare dake fadin kasar
Shugabannin Sudan sun amince da komawa shawarwari don kawo karshen rikicin kasar
Gwamnati tarayyar Najeriya za ta gina titi a kan babbar hanyar ruwan Jakara a birnin Kano
An bude babban taron shekara na manyan hafsoshin sojin Najeriya a birnin Legos
Sudan da Sudan ta Kudu sun sha alwashin habaka hadin gwiwa a fannin makamashi da mai da cinikayya