Jamhuriyar Demokradiyyar Congo da Rwanda sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da bude wa Amurka kofar hakar ma'adinai
Tattaunawa tsakanin Rasha da Amurka ba ta cimma matsaya daya kan batun Ukraine ba
Bangaren Sin ya yi kira da a karfafa aikin sa ido kan matakan ciniki
Sin ta yi kira ga kasashen duniya su goyi bayan kokarin Iraki na yaki da ta’addanci
Sin da Rasha sun bukaci a kare nasarar da aka samu daga yakin duniya na II