An bude dandalin Tunis na bunkasa hadin gwiwar ayyukan likitanci tsakanin Sin da kasashen Afirka
Sin ta sha alwashin zurfafa amincewa da juna ta fuskar siyasa tsakaninta da Afirka ta kudu
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Najeriya ta sanar da rufe dukkannin makarantun hadaka guda 41 dake sassan kasar
Yan bindiga sun sace daliban wata makarantar sakandare dake jihar Naija
Firaministan Sin ya ce a shirye yake ya yi aiki da Zambiya da Tanzaniya wajen gina sabuwar cibiyar tattalin arziki