Fasinjojin da kasar Sin ta yi jigilarsu ta jirgin kasa daga Janairu zuwa Oktoba sun kai biliyan 3.95
Babban jirgin ruwan yaki samfurin 076 na Sin ya kammala gwajinsa na farko a teku
An wallafa kundin farko na zababbun rubutun Xi Jinping game da bin doka
Gwamnatin kasar Congo Kinshasa da 'yan tawayen M23 sun kulla yarjejeniyar sulhu
An yi taron karatun Sinanci na duniya na 2025 a Beijing