Gwamnan jihar Borno ya yi zargin cewa ‘yan kungiyar Boko Haram suna amfani da jirgi maras matuki wajen kai hare-hare
Taron majalissar tattalin arziki na kasa ya amince da shirin shugaba Tinubu na gyara daukacin cibiyoyin horas da jami’an tsaro
Sojojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda sama da 50 yayin da suka dakile hare harensu a yankin arewa maso gabashin kasar
MDD: Ambaliyar ruwa ta yi sanadin rayuka sama da 120 a Janhuriyar Niger
Gwamnatin jihar Kaduna za ta yi kokarin wadata jihar da wutan lantarki