Kamfanin CCECC na Sin ya kammala ginshikan sassan gadar layin dogo ta kogin Malagarasi na Tanzania
Shugaban Ghana ya gabatar da shirin raya ababen more rayuwa na shekaru 30
Zimbabwe ta jinjinawa jarin Sin a matsayin wanda ya bunkasa masana’atun samar da siminti a kasar
An bukaci samar da karin dabaru domin wanzar da zaman lafiya na din-din-din a yankin Sahel
Sojojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda 17 da cafke 85 a wani farmaki