Amurka ta kakaba wa Iran sabon takunkumi
Sin ta mika tallafin dala miliyan 2 ga Kenya domin yaki da cutar Ebola da rage radadin fari
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da ragin farashin man fetur na tsawon kwanaki 30 kachal a gidajen mai mallakin NNPC
An rantsar da sabbin alkali hudu na kotun kungiyar Ecowas a birnin Abuja
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci sake tsarin dakarun tsaron hadin gwiwa kan harkar tsaro a yankin tafkin Chadi