Majalissar dattawan Najeriya za ta gayyaci ministan ilimi da shugaban hukumar lura da jami’o’i ta kasa domin kawo karshen rikicin yajin aikin kungiyar ASUU
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ba za ta gaza ba wajen biyan sojojin dake fagen fama hakkokinsu na alawus
Najeriya ta bukaci ECOWAS da ta ayyana satar albarkatun kasa cikin jerin manyan laifuka na duniya
Sojojin Nijeriya sun kashe gomman 'yan tada kayar baya a fadin kasar
Sin da Afrika sun yi alkawarin tabbatar da nasarar shirin TVET na nahiyar Afrika