Taron makon ma’adanai na Afrika ya roki a kara himma wajen samar da hanyoyin cin gajiyar arzikin albarkatun kasa na nahiyar
Kongo Brazzaville na sa ran zurfafa hadin gwiwa a fannin kimiyyar noma tare da kasar Sin
Majalissar dattawan Najeriya ta fara nazari kan bukatar shugaban kasa na biyan gwamnatin Yobe kudin da ta kashe a aikin ginin filin jirgin sama
Gwamnatin Mauritius ta ci gaba da tsawaita dokar hana zirga-zirga kwanaki biyu a jere
An kaddamar da cibiyar bincike ta Sin da Afrika a Afrika ta Kudu