Wadanda suka mutu a kifewar kwale-kwale a Nijeriya sun karu zuwa 32
Gwamnatin jihar Borno ta fara mayar da tsarin karantun makarantun tsangaya zuwa tsarin karatun zamani a jihar
Jakadan kasar Sin dake Najeriya ya gana da karamin ministan harkokin jin kai da rage talauci na kasar
Aljeriya ta karbi bakuncin baje kolin hada-hadar cinikayya na kasashen Afirka karo na uku
Gwamnatin jihar Niger na nazarin sayo jiragen ruwan da za su iya daukar fiye da fasinjoji 100 a lokaci guda