Za a yi gagarumin biki da shagulgulan al'adu na cika shekaru 80 da samun nasarar yakin turjiyar Sinawa kan zaluncin Japanawa da yaki da mulkin danniya a duniya a ran 3 ga Satumba a Beijing

21:04:18 2025-09-01