Tashar jiragen ruwa dake birnin Tianjin ta zama muhimmiyar mahadar kasashe membobin kungiyar SCO
Birnin Tianjin ya hada tsarin gargajiya da na zamani yayin shirya taron kolin SCO
Sin ta samar da isassun makamashi bayan karuwar bukatun al’umma
Yankin Xizang na kasar Sin ya samu matukar ci gaba a bangarorin sufuri da kiwon lafiya da ba da ilmi
Xizang ta shafe gomman shekaru tana dasa bishiyoyi don kyautata rayuwar jama’a