‘Yan bindiga sun hallaka masallata 13 a wani kauyen jihar Katsina ta arewacin Najeriya
UNICEF ya nemi a yi kyakkyawan tanadi a tsarin kasafin kudi na shekara na wasu jihohin Najeriya wajen kawar da talauci da rashin aikin yi
Magidanta 2,634 ne ambaliyar ruwa ya yi sanadin kauracewa muhallansu a garin Potiskum dake jihar Yobe
Faduwar wata motar bas a cikin kogi ta yi sanadin mutuwar mutum 1 da batar wasu 44 a jamhuriyar Benin
Gwamnatin jihar Katsina ta ce a shirye take ta hada kai da NNDC a aikin dora jihar kan turbar ci gaba