Magidanta 2,634 ne ambaliyar ruwa ya yi sanadin kauracewa muhallansu a garin Potiskum dake jihar Yobe
Faduwar wata motar bas a cikin kogi ta yi sanadin mutuwar mutum 1 da batar wasu 44 a jamhuriyar Benin
Gwamnatin jihar Katsina ta ce a shirye take ta hada kai da NNDC a aikin dora jihar kan turbar ci gaba
Bikin al’adu da yawon shakatawa na Sin da Najeriya na 2025 ya gudana cikin nasara a cibiyar al’adun kasar Sin
Tanzaniyawa da Sinawa na ketare sun yi bikin tunawa da nasarar yaki da mulkin danniya a duniya