Shugaban ’yan sandan Najeriya ya kaddamar da rukunin gidaje guda 300 ga jami’an sandan jihar Kano
Hadarin jirgi mai saukar ungulu ya hallaka mutane takwas ciki har da ministocin gwamnatin Ghana biyu
Masu neman bizar shiga Amurka daga Malawi da Zambia na fuskantar ba da lamunin har dala 15,000
Sin ta samar da yuan biliyan daya domin ayyukan jin kai sakamakon ibtila’in ambaliyar ruwa
Najeriya ta horas da sabbin jami’an tsaron dazuka 1,800