Sin da EU na tattaunawa dangane da kafa tsarin tuntuba game da batutuwan cinikayya da zuba jari
Canada da Sin sun sha alwashin karfafa alaka da bunkasa cudanyar mabambantan sassa
Cibiyar NCDC ta Najeriya ya bayyana sassan kasar 21 dake fuskantar barazanar shigar cutar Ebola
Xi ya yi musayar sakon taya murna cika shekaru 70 da kulla huldar diflomasiyya da shugaban kasar Masar
‘Yan sama jannati na kumbon Shenzhou-21 sun sauka a kasar Sin cikin nasara