Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 12 bayan sun yi yunkurin kai wa sansaninsu hari
WHO ta daga matsayin barazanar yaduwar cutar Ebola a DRC zuwa mai matukar hadari
NEMA ta ce tana sa ran karbar `yan Najeriya 1,100 daga garin Agadez a jamhuriyyar Niger a tsakanin 22 zuwa 25 ga wannan wata
Uganda ta dakatar da saukar jiragen sama daga janhuriyar dimokaradiyar Congo a wani bangare na kokarin dakile kara bazuwar cutar Ebola
Hukumar NAFDAC ta lalata jabun kayan abinci da magunguna na kusan naira buliyan 2 a Abuja