Rundunar sojin Nijeriya ta hallaka ‘yan fashin daji 20 yayin wani samame
Sin da Masar sun cimma yarjejeniyar kafa cibiyar harkokin kasuwanci ta sabon birnin Masar
Gwamnatin jihar Taraba ta kafa kwamitin binciken mummunan rikicin da ya faru a yankin Karim-Lamido
UNICEF tare da hadin gwiwa da gwamnatin jihar Kaduna sun kaddamar da shirin lura da lafiyar jama’a na tafi da gidanka
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tura wata babbar tawaga zuwa jihar Niger bayan mummunar ambaliyar ruwan da ya faru