Sudan ta Kudu ta cimma yarjejeniyar da bangarorin masu adawa da juna na Sudan
Gwamnatin Najeriya ta bullo da shirin alkinta albarkatun teku da nufin bunkasa tattalin kasa
Kamfanin CRCC ya kammala shimfida hanyar jirgin kasa a gadar layin dogo mafi tsawo a Afrika dake Algeria
Shugaban Najeriya ya nemi a janye dukkan ’yan sandan da suke rakiyar ministoci
Gwamnatin Najeriya ta amince da gina sabuwar hedikwatar bankin masana’antu a birnin Legas