Ministan kiwon lafiya na kasar Nijar ya yi kiran yin shinge ga miyagun dabarun kamfanonin sigari
Gwamnan jihar Katsina ya zargi wasu al`umomin jihar da lafin taimakawa `yan ta`adda wajen kai hare-hare a jihar
Akalla mutane 21 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta auku a arewa maso tsakiyar Najeriya
Kasar Sin ta gayyaci kasashe mambobin SCO su gina cibiyar ayyukan AI ta hadin gwiwa
’Yan sandan jihar Kano sun kame mutum 41 daga cikin mutanen da ake zargi da kashe baturen ’yan sandan Rano