Shugaban Guinea-Bissau ya kaddamar da babbar hanyar mota da Sin ta dauki nauyin ginawa
Togo: Hukumar daidaita labaru da sadarwa (HAAC) ta dakatar da RFI AFRIQUE da FRANCE 24
Shugaba Tinubu na Najeriya zai ziyarci jihar Benue
Nijar na bikin ranar kasa ta kungiyoyin ONG/AD karo na 4 a yau Litinin
A kalla mutane 318 sun rasu sakamakon harin da wasu dakaru suka kaddamar a gabashin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo