Trump ya ce tattaunawarsa da Putin ta wayar tarho ta yi kyau sosai
Iran na iya cimma matsaya da Amurka idan har Amurkan ta dakatar da yi mata matsin lamba
Biden ya kamu da mummunan nau'in ciwon daji na mafitsara
Isra'ila za ta bari a shigar da kayan agaji Gaza yayin da ake gargadi kan tsanantar yunwa
Shugabannin Larabawa sun nemi a tsagaita wuta a Gaza da yin fatali da korar Falasdinawa